Bola Tinubu
Shugabannin yankin arewa maso yammacin Najeriya sun gudanar da taro a jihar Kaduma, sun naɗa wakilai da zasu gana da Tinubu kan wasu batutuwa masu muhimmanci.
Za a ji labari takarar Atiku, Tinubu da Obi su na cikin matsala. Ataguba Aboje, Oghenovo Otemu, da Ahmed Yusuf sun ce jam’iyyun APC, PDP da LP ba su bi doka ba.
Za a ji daga karshe an maka Bola Tinubu a kotu a kan zargin badakalar satifiket. Lauyan Action Alliance ya ce Tinubu ya yi amfani da takardun bogi wajen takara.
Kungiyar kwadago da Kungiyar ‘Yan kasuwa su na tare da Jam’iyyar Labor Party a zaben 2023. Shugabannin NLC da na TUC sun tabbatar da wannan a wani taro a Abuja.
Kabiru Ibrahim Masari ya tabbatar da cewa takardunsa ba su nan. ‘Dan siyasar ya sanar da INEC cewa satifiket din makarantun da ya halarta sun bace a Abuja.
Bayan abubuwan da suka biyo bayan game da takardun karatun Bola Tinubu, gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi kundin aje bayanan hukumar INEC da gazawa.
Kungiyoyin matasa da dama na APC a jihar Bauchi, sun yi kira ga shugabannin jam’iyyar da mai rike da tutar shugaban kasa a zaben 2023, Bola Tinubu da su zabo Gw
INEC ta wallafa bayanai a game da masu neman takarar shugabancin Najeriya a zaben da za ayi a 2023. An fahimci zurfin ilmin 'yan takarar da inda suka yi aiki.
Kungiyoyin goyon bayan Asiwaju Bola Tinubu sun fara tattaunawa da kulla yarjejeniya da sauran jam’iyyun siyasa da basu da yan takarar shugaban kasa a 2023.
Bola Tinubu
Samu kari