Bola Tinubu
Wata kungiyar malamai yan kabilar Yoruba sun hadu a brinn tarayya ABuja don shirya taron addu'a na musamman don dan takarar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu.
Akwai Gwamnonin PDP a karkashin jagorancin Nyesom Wike da suka kafa kungiyar G5, Sanata Orji Uzor Kalu ya ce wasunsu su na goyon bayan takarar Bola Tinubu ne.
Yanzu muke samun labarin yadda dan takarar shugaban kasa na APC ya dura jihar Legas domin ganawa da shugabannin Yarbawa da na yankin Kudu maso Yamma a kasar.
Mambobin kungiyar goyon bayan Nuhu Ribadu da Tinubu Foundation a jihar Adamawa sun sauya sheka zuwa jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDPgabannin zaben 2023.
Jam'iyyar APC tayi wani babban rashi a jihar Adamawa inda ɗaruruwan magoya bayanta suka fice zuwa jam'iyyar PDP. Sun ce za su yi PDP tun daga sama har ƙasa
Yayin da ake dab da babban zaben shugaban kasa, Peter Obi ya rasa dubbanin mambobin jam'iyyar LP na shiyyar arewa maso yamma, sun ayyana goyon baya ga Tinubu.
Zaben shugaban kasa ya gabato a Najeriya, Legit.ng Hausa ta bude filin jin ra'ayi inda makarantan Legit.ng suka bayyana wanda za su zaba ya zama Shugaba a 2023.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed, Tinubu ya shiga wurin taron gwamnonin jam'iyyar da kwamitin gudanarwa na kasa a Abuja.
Hukumar yaki da nasu cin hanci da rashawa a Najeriya (EFCC) ta musanta jita-jitar da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta cewa ta gano makudan kuɗi a gidan Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari