Bola Tinubu
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce ya gamsu cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar APC yana da cikakken lafiyar da zai iya jagorantar Najeriya
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya bayyana ainihin dalilin da ya sanya aka sauya fasalin takardun kuɗi a Najeriya. El-Rufai yace tuggu ne aka haɗawa Tinubu
Nyesom Wike ya bada labarin yadda suka lallabi Bola Tinubu ya yi wa PDP aiki a zaben 2019. Gwamnan ya fadi amanar da Tinubu ya yi wa Muhammadu Buhari da APC.
Abdullahi Umar Ganduje ya yi wasu kalamai masu zafi da ake ganin da Muhammadu Buhari yake. Gwamnan yana zargin an yi canjin kudi ne domin a hallaka APC a 2023.
Uwargidan shugaba Buhari, Aisha Buhari, ta nuna goyon bayan ta kan ɗan takarar shugaban ƙasa na APC, bisa matakan da ya shawarci CBN ya ɗauka akan sabbin kuɗi
Remi Tinubu, mai dakin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, Asiwaju Bola Tinubu, ta ce ba kudi suke da shi ba kama yadda ake zato.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisar Kaduna ya ce ya kamata a samar da shugaban kasa na gaba ne ta hanyar sahihin zabe ba siyan kuri'u ko sayar da mukami ba.
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya bayyana cewa shi baya yiwa Bola Tinubu aiki kuma baya yin adawa da dan takarar shugaban kasar na APC gabannin babban zabe.
Dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci yan Najeriya musamman matasa da su kwantar da hankalinsu sannan su guji rikici kan naira da mai.
Bola Tinubu
Samu kari