Bola Tinubu
Rahotanni sun ce jam’iyyar All Progressives Congress APC za ta kaddamar da yakin neman zabenta na shugaban kasa na 2023 a ranar Litinin, 10 ga watan Oktoba.
Prince Tonye Princewill yace kila 2023 ya je zagaye na biyu saboda abubuwan da ya hango. Princewill ya shiga Labour Party da APC kuma ya yi aiki da Bola Tinubu
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, yace Bola Ahmed Tinubu, mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar APC ba ya bukatar sai ya gamsar da mutane cewa yana nan a raye.
Daruruwan mata daga yankuna daban-daban na jihar Lagas sun gudanar da gangamin goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Cif Bola Ahmed Tinubu.
Kamar yadda aka saba a duk lokacin da zabukan kasar ke karatowa, manyan yan siyasar kasar da ke neman mukaman shugabanci sun fara fitar da salon jan hankali.
Dan takarar gwamna a jihar Kaduna a jam'iyyar APC, Uba Sani ya ce dan takararsu na APC da ke neman gaje kujerar Buhari ne mafi cancantan zama shugaban kasa.
Za a iya rusa APC NWC da ‘yan takaran 2023 saboda Mai Mala Buni. Yanzu dai sabon hukuncin kotu ya tada hankalin Tinubu da duk masu neman takara a jam’iyyar APC
Babban jigon APC, Hon Yakubu Murtala Ajaka, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na cikin koshin lafiya a Ingila.
A ci gaba da kokarin haɗa tawagar yaƙin neman zaɓe mai ƙarko, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa gwamna Masari da Sanata Aliyu Wamakko a cikin tawagar yaƙin zaɓen.
Bola Tinubu
Samu kari