Bola Tinubu
Sanata Kabiru Gaya ya tabbatar da cewar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo suna tare.
Mai neman kujerar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC, Bola Tinubu, yace zuwan mulkin Buhari ya kawo canji duk da kakaniyin da ya samu kasar a ciki.
Chimaroke Nnamani ya fitar da jawabi yana taya Bola Tinubu barka da dawowa daga Landan. Sanatan ya cigaba da yabon Bola Tinubu, yace lafiyan ‘Dan takaran kalau
Asiwaju Bola Ahmad Tinubu, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya siffanta jam'iyyar adawa ta PDP da taron gara a yau Litinin 10 ga watan Oktoban bana.
Za a ji cewa wasu da aka gwabza wajen yakin tikitin Jam’iyyar APC sun zama ‘yan bayan fage. Yau an daina batun Ahmad Sani Yariman Bakura da su Rotimi Amaechi.
A halin yanzu ne ake gudanar da kaddamarwar a Banquet Hall dake fadar shugaban kasa a Abuja, uma manyan jiga-jigan APC ne suka samu halarta, ciki har da Buhari.
Wani faifan bidiyo da ya fito da ke nuna jagoran jam'iyyar All Progressives Congress, APC, na kasa ya yi yanke jiki ya fadi ya janyo maganganu tsakanin yan Nige
Tsohon gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun yace ba zai marawa APC baya a zaben 2023 ba. Amma an ji Amosun ya raba jiha da Adekunle Akinlade wanda ya koma PDP.
Kusoshin Kiristocin APC sun yi watsi da Bola Tinubu, sun kawo dalilin canza sheka a lokacin da suka hadu da wasu ‘yanuwansu Musulmai daga Abuja da jihohin Arewa
Bola Tinubu
Samu kari