Bola Tinubu
Obidike Chukwuebuka, mamba a jam'yyar APC ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa, zaben 2023 mai zuwa zai zo da sauyi mai yawa idan ya samu damar gaje Buhari a 2023.
Asiwaju Bola Tinubu mai neman kujerar shugaban kasa a Najeriya yace ya dawo da katfinsa. Tinubu ya shigo Najeriya bayan ya shafe tsawon kwanaki 12 a Birtaniya
Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC ya dawo Najeriya.Tinubu ya shilla ketare a ranar 24 ga Satumba kuma ya dawo ranar Alhamis.
Bashir Ahmaad yace a yau ake sa ran dawowar Bola Tinubu mai neman takaran APC. Babu mamaki nan ba da dadewa ba a ji labari Asiwaju Bola Tinubu ya shigo Najeriya
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu na cikin ƙoshin lafiya a Birtaniya, a cewar shugaban tawagar yakin neman zaɓensa na UK.
Sabbin hotunan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yana shakatawa tare da jikokinsa sun bayyana a shafukan soshiyal midiya.
Tsohon Archbishop din Abuja, John Cardinal Onaiyekan, a ranar Laraba ya lashi takobin cewa ba zai taba zaben dan takara shugaban kasan jam'iyyar APC mai mulki.
Majiyoyi sun bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu, zai dawo kasar a ranar Juma’a ko kafin ranar.
Za a ji jam'iyyar APC ta ce jiga-jiganta sun yi nasarar dinke wata baraka da batun hada gangamin yakin neman zabe na dan takararta na shugaban kasa ya haddasa.
Bola Tinubu
Samu kari