Bola Tinubu
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa, ta ɗage sauraron ƙarar da Atiku Abubakar, ya shigar yana ƙalubalantar nasarar Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa.
Yusuf Gagdi; Mukhtar Betara; Ahmed Idris Wase; Rt. Hon. Alhassan Doguwa, Hon. Sada Soli; Hon. Mariam Onuoha and Hon. Aminu Sani Jaji sun yi wa APC kaca-kaca.
Gwamnan Ondo ya ce ba su yarda da Bola Tinubu ba a kan yadda aka yi rabon mukaman Majalisa. Rotimi Akeredolu yana ganin shugaba mai jiran gado aka yi wa tarko
Sanatan Anambra, Ifeanyi Ubah ya zargi Bola Tinubu da yi wa ‘yan majalisa katsalandan, ya ce Tinubu bai yi tunani mai zurfi kafin amince da matsayar APC ba.
Kotun sauraron korafe-korafen zaben shugaban kasa ta fara zamanta a ranar Litinin 8 ga watan Mayu, 2023, tuni dai ta fara da kararrakin da aka shigar gabanta.
Rahotanni sun tabbatar da zaɓaɓben shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu, ya sanya labule da ƴan takarar da APC, ke goyon baya a shugabancin majalisar wakilai ta 10.
Zababben shugaban ƙasa, Alhaji Bola Ahmed Tinubu, tare da tawagarsa sun bar Abuja zuwa nahiyar turai da tsakar ranar Laraban nan sauran kwanaki ya kama aiki.
A shirye-shiryen barin gidan gwamnati da suke ta yi, uwargidan shugaba Muhammadu Buhari mai barin gado wato Aisha Buhari ta zagaya da matar Tinubu Sanata Olurem
Jam'iyyar Action Peoples Party (APP) ta ce ta haƙura, ta janyw ƙarar da ta shigar da Bola Tinubu inda ta ke ƙalubalantar nasarar sa, a zaɓen shugaban ƙasa.
Bola Tinubu
Samu kari