Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya shiga ganawa da tsohon shugaban ƙasa a mulkin soja, Abdulsalami Abubakar, a fadarsa da ke Villa a birnin tarayya Abuja.
Akwai yiwuwar Shugaba Bola Tinubu ya tsawaita wa'adin kashe tsofaffin kuɗaɗen naira da babban bankin Najeriya ya sanya a baya. Hakan ya biyo bayan shawarar da.
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya ba da umarnin dakatar da shugaban Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa (EFCC), Abdulrasheed Bawa a jiya Laraba. Sanarwar dakatarwa.
A ranar Laraba, 14 ga watan Yuni ne aka umurci Mohammed Umar Abba ya zama mukaddashin shugaban hukumar EFCC bayan dakatar da Abdulrasheed Bawa daga kujerarsa,
Daniel Bwala ya bayyana kuskuren da shugaba Tinubu ya yi a jawabinsa na ranar dimokuraɗiyya da ya yi. Bwala ya ce yakamaata Tinubu ya tuna da Atiku da Peter Obi
Tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele da shugaban hukumar EFCC, AbdulRasheed Bawa sune manyan jami’an gwamnati da shugaban kasa Bola Tinubu ya dakatar kwanan nan.
Mohammed Umar Abba ne shi ne ke da matsayin shugaban riƙo na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arziƙin ƙasa ta'annati (EFCC), tun a lokacin da aka dakatar da.
Sanatan Ben Murray Bruce ya kwararawa Bola Tinubu yabo, ya caccaki tsofaffin Shugaban Najeriya. Bruce ya na jin dadin yadda Tinubu ya dauko mulkinsa a yanzu.
Kungiyar kare hakkin Bil Adama ta ce alkalumanta sun nuna mutum 123 sun mutu a zamanin Bola Tinubu. A ranar 29 ga watan Mayun 2023 Tinubu ya karbi mulkin kasar.
Bola Tinubu
Samu kari