Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, na gudanar da taron sirri yanzu haka a fadar shugaban kasa tare da shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Adamu, da Sakatare.
Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima sun gabatar da wata kwakkwarar shaida a kan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour, wato Peter Obi.
Shugaba Tinubu ya gabatarwa kotun sauraron karar zaben shugaban kasa da ke zamanta a Abuja takardu hudu a matsayin hujja don kare kansa daga zargin Obi da Atiku
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon shugaban majalisar dattawa, Chief Pius Anyim da Olisa Metuh a Aso Rock, Abuja.
An bayyana jihar da ministan kudi karkashin shugaban kasa Bola Tinubu zai fito yayin da wani lauya ya sanar da abun da wani jigon jam’iyyar APC ya fada masa.
Shehu Sani wanda shi ne tsohon Sanatan da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisa ya ce a cafke masu rike da madafan iko da tsofaffin Gwamnoni da Ministoci.
Wani bidiyo da aka wallafa a TikTok ya nuno wata mata da mutane suka ce tana kama da shugaban kasa Bola Tinubu. Gajeren bidiyon ya haifar da martani a TikTok.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, na ganawa yanzu haka da tsohon ministan ilimi a gwamnatin Muhammadu Buhari, Adamu Adamu, a Aso Villa yau Talata.
Lauyoyi sun nuna sai inda karfinsu ya kare domin ja da gwamnatin Bola Tinubu, ba su gamsu da harajin POC da masu abin hawa za su fara biya a shekarar nan ba.
Bola Tinubu
Samu kari