Bola Tinubu
Mai fashin baki akan harkar tsaro, Bulama Bukarti ya soki shawarar da tsohon gwamnan jihar Zamfara Ahmed Yerima ya bayar akan sulhu da 'yan bindiga a kasar.
Kungiyar masu yin biredi a Najeriya (PBAN) ta sanar da shirinta na kara farashin biredi a kasar saboda cire tallafin mai da aka yi wanda ya taba harkokin su.
Jam’iyyar APC ta burma cikin rikice-rikice, Kwadayin kujera ya wargaza ‘Yan APC. Yanzu haka an fatattaki Lauretta Onochie da Cairo Ojougboh daga jam’iyyar APC.
Tsohon gwamnan Zamfara kuma tsohon sanata, Sani Yerima, ya ce shugaban ƙasa ya nemi ya koma ya tabbatar da cew ana samu zaman lafiya da jituwa a jihar Zamfara.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana aniyarta na kakaba yaren China a tsangayoyin jami'o'in kasar da inganta mu'amala tsakanin kasashen guda biyu ta fannoni da dama.
Dazu nan aka ji Malam Nuhu Ribadu ya yi bayanin abin da su ka tattauna da Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin cewa shi da hafsoshin tsaro za su kawo tsaro a kasa
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Ahmed Sani Yariman Bakura, ya shawarci Shugaba Tinubu kan yadda zai yi da ƴan bindiga. Yarima ya ce Tinubu ya kira su a yi sulhu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yanzu haka ya na wata ganawar sirri da mai ba'a shi shawara akan harkokin tsaron kasa, Nuhu Ribadu da sauran hafsoshin tsaro.
Jerin farko na wadanda za su zama Ministocin tarayya zai iya fitowa a makon nan. Mutanen farko da za a aikawa ‘yan majalisa sun hada da kwararrun masana tattali
Bola Tinubu
Samu kari