Bola Tinubu
A ranar Laraba ne shugabannin tsaron ƙasashen ƙungiyar ECOWAS suka gudanar da wani taro na musamman dangane da juyin mulkin da aka yi a Nijar. Taron ya gudana.
Yayin da aka fara zanga-zanga a faɗin Najeriya, Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sa labule da shugabannin ƙungiyoyin kwadago na ƙasa a fadarsa Aso Villa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙara tura sunayen mutanen da yake fatan naɗa wa a matsayin ministoci ga majalisar dattawan Najeriya ranar Laraba 2 ga wata.
A yau Laraba 2 ga watan Agusta ne Kungiyar Kwadago na Najeriya NLC ta fara gudanar da zanga-zanga a sassan Najeriya biyo bayan cire tallafin mai da Tinubu ya yi
Yanzu nan Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya karanto karin Ministocin da ake sa ran za a nada. Tsofaffin Gwamnoni sun shiga ragowar Ministocin.
Labari mai zafi ya zo mana cewa za a ji ragowar Ministocin tarayya. Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya aikowa majalisar sunayensu.
Yayin tantance ministoci a majalisa, Sanaya Davou daga Plateau ya bukaci Dele Alake ya karanto taken Najeriya inda Godswill Akpabio ya ce ya risina ya wuce.
Jam'iyyar PDP ta saka tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a kwamitin zabe a jihar Bayelsa bayan majalisar Dattawa ta tantance shi a matsayin ministan Bola.
Kunguyar kwadago ta ƙasa NLC ta caccaki ikirarin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, na tara naira Tiriliyan ɗaya cikin watanni biyu da cire tallafin man fetur.
Bola Tinubu
Samu kari