Bola Tinubu
Watanni biyu da zama Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu yana fuskantar fushin a'ummarsa. Mutane sun yi watsi da Gwamna, an fara zanga-zanga a jihar Kano.
An nunawa Bola Tinubu amfani da ƙarfin soja wajen dawo da farar hula a Nijar zai jawo masifa. Idan tarzoma ta tashi a Jamhuriyyar, ‘yan gudun hijira za su shigo
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu sabon gargaɗi na kada ya yi amfani da ƙarfin soja akan sojojin da suka kifar da gwamnatin farar hula a Jamhuriyar Nijar.
Hannatu Musa Musawa ta fashe da kuka da ta hallara a gaban Sanatoci domin tantance ta. Hawaye ya rika kwararowa 'Yar Musawar lokacin da ta je Majalisar a jiya.
Wasikar Bola Ahmed Tinubu za ta isa teburin shugaban Majalisar dattawa a yau. Ana shirye-shiryen tura sunayen sahu na biyu na mutanen da ake so su zama Minista.
Gwamnatin tarayya karkashin shugabancin Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zata agaza wa masu kanana da matsakaitan sana'o'i a Najeriya domin inganta kasuwancin su.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya bayan kai ziyara Jamhuriyar Benin a yau don halartar taron murnar zagayowar samun 'yancin kasar karo na 63.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sunayen ministoci ga majalisar dattawa domin tantancewa. Wasu daga cikin ministocin ana yi musu kallon iyayen gida.
Ministan da shugaba Tinubu ya zaɓo ya sha tambayoyi a gaban majalisa, kan yadda ya fara karatu a jami'a da sakamakon sakandire wanda ya ci darussa 2 kacal.
Bola Tinubu
Samu kari