Bola Tinubu
Sanata Shehu Sani ya bayyana ziyarar da Atiku Abubakar, Nasir El-Rufa'i da sauran yan siyasa da suka kaiwa Buhari a matsayin shirin kayar da Bola Tinubu a 2027.
Yayin da rayuwa ke kara tsada, wani rahoton CBN ya gano yadda al'umma ke kara karbar rance inda aka samu karuwar bashin zuwa N3.9bn a Janairun 2024.
Kungiyar SEPAP ta bukaci bankin duniya ya binciki gwamnatin tarayya da jihohi kan yadda suke kashe bashin da suka ciwo wanda galibi bai amfanin talakawan kasar.
Hukumar sadarwa ta Najeriya NCC ta ce kashi 100 na katin SIM da ake amfani da su a kasar nan ana yin su ne a cikin gida. NCC ta yi magana kan shirin NORDIT.
Fasto Peter Adebisi Abiola ya ce tuni Najeriya da ta ruguje idan da ubangji bai tare da Shugaba Bola Tinubu ganin yadda lamura suke inda ya ce komi zai daidaita.
Shugaban kasan Bola Ahmed Tinubu, ya yi umarni da a hukunta ma'aikatan da suke karbar albashi a kasar nan duk da cewa sun koma kasashen waje da zama.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kai ziyara ga fitattun shugabannin kasar nan da suka hada da Buhari, Janar Babangida, da Abdulsalami Abubakar.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta shirya sayar da wasu daga cikin jiragen shugaban kasa domin a siyo sabon jirgi.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar LP, Peter Obi ya caccaki yadda shugaba Bola Ahmed Tinubu ke nuna halin ko-in-kula da talakan Najeriya ke ciki.
Bola Tinubu
Samu kari