Bola Tinubu
Bankin duniya ya kafawa Najeriya manyan sharudda kafin ya ba ta rancen dala biliyan 1.5. Bankin Duniya ya ce zai iya soke rancen kudin idan aka karya dokokin.
Shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Godswill Akpabio ya ce da tun farko da sabon taken kasar ake amfani da ya dakile matsalar tsaro da ake fama da shi.
Yayin da ake yada faifan biyidon Bola Tinubu a South Africa, fadar shugaban kasar Najeriya, ta musanta abin da ake yadawa inda ta bayyana yadda abin ya faru.
Kungiyar tsaron sa kai ta ‘yan bijilanti ta rasa daya daga shugabanninta a karamar hukumar Gwale yayin da ya ke kokarin hana fadan daba a karamar hukumar Gwale.
Gwamnan jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris ya ce a shirye yake domin biyan mafi karancin albashi da duk aka amince da shi komai yawansa ga ma'aikata.
Wani shafi ya yi ta yada cewa gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaba Bola Tinubu ta kashe N814bn wajen sauya taken kasa. An gano gaskiya kan hakan.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura sakon jaje bayan rasuwar mai martaba Dakta Tagwai Sambo wanda shi ne mafi dadewa kan karaga a Arewa. Ya yi shekaru 58.
Hukumar yan sanda ta kasa (PSC) ta bukaci shugaba Bola Tinubu ya gaggauta korar sufeton yan sanda IGP Kayode Egbetokun kan bankado bakala da ya yi.
Masu buƙata ta musamman na jam'iyyar APC teshen Kudu maso Yamma sun kaiwa Tinubu ziyarar barka da Sallah, sun buƙaci ya naɗa sabon minista a ma'aikatar jin kai.
Bola Tinubu
Samu kari