Bola Tinubu
An bukaci gwamnatin tarayya da ta sake duba tsarin su Abubakar Tafawa Balewa, Nnamdi Azikiwe, da Sir Ahmadu Bello wajen magance matsalar tattalin arziki.
Tun bayan kai ziyara ga Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a jihar Katsina ake zargin Atiku Abubakar da shirya manakisar kwace mulkin Bola Tinubu a 2027.
Gwamnatin Najeriya ta kwace aikin hanyar data hada jihohin Kogi da Edo tun shekarar 2012. Kamfanonin Dantata, Mothercat Ltd da RCC Ltd aka ba kwangilar.
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso yamma ya koka kan yadda Buhari ya shafe shekaru bai amfani Arewa ba kuma Tinubu ma ya dauki irin hanyarsa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana alhini kan harin kunar bakin wake da wata mace ta kai, da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 18
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana cewa karin albashi da gwamnatin tarayya ke kokarin yi zai iya kawo tasgaro da rushewar wasu jihohi a Najeriya.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya shawarci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubi da ya rika duba cancanta wajen nada mukamai a gwamnatinsa.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na kasa, Salihu Mohammed Lukman, ya wanke Tinubu daga zargi kan halin da yankin Arewacin Najeriya yake ciki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah wadai da harin kunar bakin wake sa 'yan ta'adda suka kai a karamar hukumar Gwoza ta jihar Borno inda suka hallaka mutane.
Bola Tinubu
Samu kari