Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci majalisar wakilan tarayya ta tsawaita wa'adin aiwatar da kasafin kuɗin 2023 da karin da aka yi zuwa Yuni.
Duk da halin matsi da 'yan kasa su ke ciki, Shugaba Tinubu ya bukaci yin gyaran fuska daga Majalisa kan alawus da albashin ma'aikatan shari'a a kasar.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ta bayyana sunayen mutum 15 wadanda ke daukar nauyin ta'addanci a kasar nan.
Majalisar wakilai za ta binciki ma'aikatar lafiya kan yadda ta kashe $300m da aka ware don yaki da zazzabin sauro. An nemi ministan lafiya ya gurfana gaban majalisar
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi alkawarin cewa nan da wasu 'yan watanni masu zuwa, tattalin arzikin kasar nan zai farfado daga suman da ya yi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi buda baki tare da hafsoshin tsaro, mambobin majalisar zartaswa ta tarayya da shugabannin ma'aikatu a Villa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya fara bin wasu muhimman matakai 3 domun tantance kowane ministan kan aikin da aka ɗora masa, mai yiwuwa a kori wasu.
Olubunmi Tunji-Ojo, ministan harkokin cikin gida, ana daukarsa a matsayin tauraro a gwamnatin Tinubu, amma akwai badakaloli guda 3 da baka sani ba game da shi.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya karɓi bakuncin Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta a fadar shugaban kasa da ke Abuja kan kisan gillan da aka yi wa sojoji.
Bola Tinubu
Samu kari