Bola Tinubu
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce ayyukan da Bola Tinubu ke yi sun rusa shirin maganar hadakar 'yan adawa a 2027. Wike ya ce yan kwangila na morewa a yanzu.
Shugaban rikon kwarya na Rivers, Ibok-Ete Ibas mai ritaya ya bayyana cewa kasafin 2025 yana dauke da wasu abubuwa da ke shirin dawo da Gwamna Siminalayi Fubara.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce kofar APC a buɗe take ta karɓi ministan Abuja, Nyesom Wike a duk lokacin da ya yanke shawarar sauya sheƙa.
A labarin nan, za a ji cewa fadar shugaban kasa ta ce an kammala dukkanin wasu shirye-shiryen gudanar da bikin ranar dimokuradiyya a ranar 12 ga watan Yuni.
Tsagin Abure ya wanke gwamnati, ya zargi Obi da Otti da haifar rikicin jam'iyyar LP. Abure ya ce Obi ya gaza jagorantar LP kuma ya kamata ya yarda da kuskurensa.
Tsohon mai magana da yawun bakin kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar a 2023, Segun Showunmi ya shawarce shi kan shirin da yake yi na kafa hadaka.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi, ya bayyana cewa matakan da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dauka, sun taimaka wajen farfado da tattalin arzikin Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta ce tana da sassauci kan 'ya'yanta kamar su Sanata Ali Ndume masu sukar mulkin Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed ya sake yin kalamai masu kaushi kan gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari