Bola Tinubu
Fayose ya kai ziyarar Sallah ga Tinubu, ya yaba masa kan kokarin tattalin arziki. Ya musanta sauya sheka, yana mai cewa ba zai bar PDP ba duk da matsalar ta.
Tsohon mai magana da yawun bakin dan takarar PDP a zaben shugaban kasa na 2023, Atiku Abubakar, Segun Showunmi ya yi kalaman nuna yabo ga Shugaba Bola Tinubu.
Babban jigo a APC, Jesutega Onokpasa ya rasu. A ranar Talata aka sanar da rasuwar Jesutega Onokpasa. Ya shahara da raddi wa Bola Tinubu kan 2027.
Dele Momodu ya jaddada cewa sai jam'iyyun adawa sun haɗa kai za su iya kayar da Tinubu a 2027, saboda APC na ƙoƙarin raunana PDP da rikicin cikin gida.
A labarin nan, za a ji yadda wasu manyan Sanatocin adawa suka sauya sheka kwanaki bayan gwamnan jiharsu na Akwa Ibom, Umo Eno ya sauya jam'iyya zuwa APC.
A labarin nan, za a ji cewa dattawan Arewa sun yi yanzu lokaci ne na magance matsalolin Najeriya ba yiwa Bola Tinubu kamfe kan zaben 2027 mai zuwa ba.
Dan takarar shugaban kasa a 2023, Peter Obi ya caccaki salon mulkin Bola Tinubu wajen cire tallafin mai. Obi ya fadi matakan da zai dauka da ya ci zaben 2023.
APC ta ce tana da tsarin hukunta masu laifi idan suka kauce tsari wajen bayyana ra'ayi. Hakan ya biyo bayan kwatanta Bola Tinubu da Jonathan da Ndume ya yi.
A labarin nan, za ji cewa fadar shugaban kasa ta yi zazzafan martani ga Sanatan Borno ta Kudu, Ali Ndume bayan zarge-zagen da ya yi a kan gwamnatin Bola Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari