Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi sababbin nade nade a hukumomin da su ka jibinci sadarwa, NCC da USPF.
Gwamna Charlea Soludo na jihar Anambra ya hadu da Bola Ahmed Tinubu a fadasa da ke Abuja, ya ce shugaban kasa na cikin koshin lafiya, yana aikinsa.
Sanata Aliyu Wadada wanda yake wakiltar Nasarawa ta Yamma a majalisar dattawa, ya sauya sheka daga jam'iyyar SDP zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya ziyarci shugaban kasa a Aso Rock, an ga tambarin nan na Bola Tinubu a jikin hular da ya sanya yayin ziyarar.
Sanata da ke wakiltar Abia ta Arewa, Orji Uzor Kalu ya yi karin haske kan rashin lafiyar shugaban kasa, Bola Tinubu da ake ta yadawa inda ya ce ba gaskiya ba ne.
Bayan cire tallafin mai, an ji cewa Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta kashe sama da N50trn a manyan ayyuka, amma ‘yan Najeriya na korafin tsadar rayuwa.
Atiku ya yi Allah wadai da hukumar EFCC ta tsare Tambuwal, yana zargin gwamnatin Tinubu na amfani da yaki da rashawa wajen gallaza wa ‘yan adawar siyasa.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin Shugaba Bola Tinubu. Ya ce ba zai iya aiki a cikinta ba.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya haifar da rudani game da nadin sabuwar shugabar hukumar Federal Character Commission (FCC), ya yi nadi juma ya soke.
Bola Tinubu
Samu kari