Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji dalibar nan da ta yi wa gwamnatin Bola Tinubu da ta jihar Legas wankin babban bargo ta shiga matsala bayan gama hidimar kasa.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan wasu rahotanni da ke nuna cewa mai girma Bola Tinubu na fama.da rashin lafiya. Ta nuna cewa ba haka lamarin yake ba.
Malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Bomadi Serimoedumu ya yi hasashen wanda zai dare kujerar shugaban kasa a kasar a 2027 inda Goodluck Jonathan zai yi nasara.
Hon. Idimogu ya roƙi Shugaba Tinubu ya yi wa Nnamdi Kanu afuwa, yana mai cewa hakan zai rage tashin hankali, farfaɗo da kasuwanci, da kawo zaman lafiya a Kudu.
Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Osun, Sanata Olatunbosun Oyintiloye, ya bukaci manyan 'yan siyasar Arewa da su marawa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu baya.
Ambode ya karyata jita-jitar ficewa daga APC, ya jaddada goyon bayansa ga Tinubu, yayin da Bamigbade ya bukaci jama’a su yi watsi da labarin karya.
ASUU ta ce malamai na koyar da dalibai cikin yunwa da rashin kayan aiki, ta yi barazanar shiga yajin aiki saboda gwamnati ta gaza cika alkawuran da ta dauka.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatocin marigayi Muhammadu Buhari da ta shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana cewa zai kawo karshen cin hanci da rashawa idan ya samu nasarar zama shugaban kasan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari