Majalisar dokokin tarayya
A ranar Laraba da ta gabata ne sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Alƙali Baba, ya bayyana gaban kwamitin kula da aikin hukumar yan sanda na majalisar wakilai.
Wani sabon zargi da ake wa rundunar sojin ƙasa na ƙin biyan ƙananan sojoji alawus ɗinsu ya jawo hankalin majalisar wakilai ta ƙasa, ta bada umarnin yin bincike.
Biyo bayan gabatar da rahoton kwamitin majalisar dattijai dake kula asusun gwamnati, sanatoci sun sha alwashin fara fallasa sunayen MDAs da suka gaza kare kansu
Bayan kashe makudan biliyoyi don yin kwaskwarima ga ginin majalisar dokoki ta kasa dake babban birnin tarayya Abuja, yau ruwa ya ciki farfajiyar majalisar.
Biyo bayan mutuwar tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa, Manjo Janar I. Attahiru, shugaba Buhari ya naɗa, Janar Farouk Yahaya, a matsayin wanda zai gaje shi.
Yan majalisar wakilan tarayya sun yi kira ga shugaban hukumar tattara haraji ta ƙasa FIRS, Muhammad Nami, da yayi murabus daga kujerarsa idan ba zai iya ba.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya nemi amincewar majalisar dattijai kan naɗin sabon shugaban rundunar sojin ƙasa, Mejo Janar Farouk Yahaya a wata takarda.
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa magance ƙalubalen ƙasar yan buƙatar haɗin kai da taimakon Yan Najeriya, masu mulki da kuma mutanen da ake mulka.
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijan Najeriya, yace mafi yawan cin shugabannin siyasa a Najeriya ba su san matsalolin al'ummar su ba.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari