Yan ta'adda
Wasu miyagun 'yan bindiga, sun farmaki wani ofishin 'yan sanda, inda suka dasa bama-bamai suka kuma saki wadanda aka tsare. Wannan lamari ya yi muni sosai.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana manufar gwamnatinsa na karar da dukkan masu aikata munanan laifuka musamman a yankin Arewa maso yammacin kasar nan.
Daga karshe dai gwamnatin Buhari ta amince da ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda. A cikin wasu takardun gwamnati, an ga yadda lamarin ya kaya a hukuma.
Wasu yan ta'adda da ake tsammanin mayakan kungiyar ISWAP ne sun kai hari garin Buni Gari dake jihar Yobe da asubahin ranar Laraban nan, sun kone wani Asibiti.
Kwamishinan labaran jihar Zamfara, Ibrahim Dosara, ya sanar a Gusau cewa nan ba da jimawa ba ake sa ran bude kasuwannin Dansadau, Maradun, Bungudu da Maru.
Wasu 'yan banga sun kama wasu da ake zargin 'yan bindiga ne, sun kashe tare da wasu da ake zargin su ma masu kai bayanai ne ga 'yan bindiga a jihar Zamfara.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan farmaki wasu yankunan jihar Kaduna, inda suka saci dabbobi sama da 250 tare da hallaka wasu mutane tara a yankunan jihar.
'Yan daba dauke da makamai sun kutsa ofishin Thunder Blowers Online, ofishin jaridar yanar gizo da gidan talabijin da ke Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce ta kwace fiye da bindigogin harbo jirage 109 daga ‘yan bindiga tsakanin watan Janairu zuwa Disamban 2021 a Katsina.
Yan ta'adda
Samu kari