Yan ta'adda
Jam'iyyar APC mai mulki a kasar ta yi martani kan harin yan bindiga a Zamfara, ta bayyana cewa kashe-kashen da aikatawa mutanen jihar ba zai tafi a banza ba.
Acikin rashin kyautawar 'yan ta'addan da miyagun al'amuran da suka aiwatar a arewa maso yamma da arewa ta tsakiya,sun gigita yankunan inda ake ganin zubda jini.
Yayin da 'yan bindiga da suke kokarin tserewa daga luguden wutar sojoji suka ratsa kauyuka, jami'an tsaron sirri na sojoji sun yi ta kokarin amso mutane a daji.
Shugaban ma'aikatan tsaro na kasa , Janar Lucky Irabor, ya ce duk da kalubalen tsaro, a halin yanzu kashe-kashen mutane ya ragu idan aka danganta da na baya.
Bayan rashin manyan kwamandojin su da nayaka a luguden wutar da jiragen Super Tucano suka yi musu, shugabanni ISWAP sun yi sauye-sauyen mukaman shugabanninsu.
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce an sako dalibai 30 da malami daya na kwalejin gwamnatin tarayya (FGC) Birnin Yawuri wadanda ‘yan bindiga su ka yi garkuwa da su.
Rahotannin da ke iso sun bayyana cewa, a halin yanzu an sako daliban da aka sace a kwalejin da ke Yauri na jihar Kebbi watanni shida da suka shude a jihar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana jajantawarsa ga wadanda suka rasa rayukansu a wani mummunan harin 'yan bindiga a jihar Zamfara. Ya ce bai ji dadi ba.
Kwamishinan labaran jihar Zamfara, Ibrahim Dosara ya daura alhakin hare-haren da yan bindiga suka kai na baya-bayan nan akan masu yiwa 'yan bindiga leken asiri.
Yan ta'adda
Samu kari