Yan ta'adda
A ranar Laraba, Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya tabbatar wa mazauna jiharsa cewa gwamnatinsa ya shirya tsaf wurin kawo karshen ‘yan bindiga da ma
Majalisa ta bukaci gwamnatin tarayya da ta tura sojoji na kasa da sama, da sauran jami’an tsaro domin su kai yaki har zuwa sansanin yan bindigar don kawar dasu.
Wasu mutum goma da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da suka addabi yankin Obbo-Aiyegunle zuwa Ekiti a jihar Kwara sun shiga hannun hukumar 'yan sintiri.
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon ta'aziyya ga iyalan yan sa kai sama da 60 da yan bindiga suka kashe a jihar Kebbi, ya nemi jami'an tsaro su kara kaimi.
Masu garkuwa da mutane sun sako dagaci da sauran mutane 35, bayan biyan N26 miliyan a matsayin kudin fansa, bayan wadanda aka yi garkuwan dasu sun kwashe kwana.
'Yan bindiga sun halaka rayuka biyu tare da sace babban faston cocin katolika, Rabaren Joseph Akeke, a yankin Kudendan da ke jihar Kaduna wurin karfe 1 na dare.
Mahara sun kashe wasu mutane biyu yayin da suke tsaka da aiki a gonakinsu a garin Sardauna da ke karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto. Sun sace wasu 4.
An wallafa manuniyar ta’addanci ta duniya, GTI ta shekarar 2022 wacce ta bayyana yadda ta’addanci da rikice-rikicen kasashen duniya ya kasance. GTI din da cibiy
Rundunar yan sandan ƙasar nan ta bayyana dumbin nasarorin da ta samu cikin watanni biyu da suka shuɗe, sun kama yan ta'adda, masu garkuwa da sauran su a faɗin k
Yan ta'adda
Samu kari