Yan ta'adda
A kalla mutane goma sha tara ne ‘yan bindiga suka kashe a kauyen Ganar-Kiyawa da ke gundumar Adabka a karamar hukumar Bukkuyum,sun kashe dagacin kauyen a harin.
Shugaban muguwar kungiyar ISWAP, Sani Shuwaram ya shura lahira sakamakon luguden da jiragen sojin sama na Super Tucano suka yi a yankin Marte da ke jihar Borno.
Gwamnatin Zamfara ta ce ta dauki jami’an kare al’umma 4,200 aiki a matakin dakile ayyukan ‘yan bindiga a jihar,cewa Kwamishinoni Ibrahim Dosara da Mamman Tsafe.
Tsagerun yan bindiga sun kashe mutane biyar ciki harda wani malamin makaranta a hanyar Layin Lasan Tabanni da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Wasu majiyoyin soji sun shaidawa jaridar TheCable cewa, dakarun Operation Hadin Kai sun kashe mayakan kungiyar IS da ke yammacin Afirka (ISWAP) da dama a Borno.
Yan sandan jihar Imo sun kashe yan bindiga biyar da ake zaton yan kungiyar awaren IPOB ne a wani musayar wuta da suka yi a safiyar Lahadi, 20 ga watan Maris.
Sakataren gwamnatin jihar Katsina, Dakta Mustapha Inuwa, ya karyata rade-radin da ake yi na cewa yana da wata alaka da yan bindiga da rashin tsaro a jihar.
A kalla hudu daga cikin ‘yan ta’addan ne sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) da ke aiki na musamman a Benue suka kashe. Wasu da dama sun tsere daga sansanin.
'Yan ta'adda da ake zargin 'yan bindiga ne sun sace a kalla mutum 75 a yankin Kekun Waje ta karamar hukumar Bungudu a jihar Zamfara. A wani samame da miyagun.
Yan ta'adda
Samu kari