Yan ta'adda
Jihar Bauchi - Kwamishinan ‘yan sandan jihar Bauchi CP Umar Mamman Sanda ya bayyana cewa ‘yan sanda sun san inda ‘yan uwan tsohon gwamnan jihar Bauchi Ahmed.
Sojoji sun dakile harin da wasu yan ta’adda da ake zaton suna da alaka da yan Boko Haram/ISWAP suka yi yunkurin kaiwa sansaninsu da ke Sarkin Pawa, jihar Neja.
Gwamnatin jihar Zamfara ta dakatar da sabon Sarkin Birnin Yandoto na karamar hukumar Tsafe, Aliyu Garba Marafa, bayan ya yi wa shugaban 'yan bindiga sarauta.
An yi wa rikakken dan ta'adda Ado Aleru, nadin sarautar Sarkin Fulani a masarautar 'Yandoton daji dake jihar Zamfara duk da nemansa da gwamnati tace tana yi.
Jihar Kaduna - Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu limaman cocin Katolika guda biyu a jihar Kaduna, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.
Daily Trust ta tattaro cewa ‘yan kungiyar suna yin wa’azi ga jama’ar yankin ne a lokacin da ‘yan bindiga suka bude wuta, inda suka kashe yan kauyen biyu. k.
Jihar Ondo - Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya bayyana cewa zai baiwa al’ummar jihar Ondo makamai domin kare kansu idan ‘yan ta’adda suka sake kai hari .
Hedkwatar tsaro ta ce manyan kwamandojin yan ta’adda shida sun mika wuya a jihar Borno yayin da dakarun soji suka kashe mayaka 42 a yankin cikin makonni biyu.
Sadiq, 'dan shugaban kungiyar dattawan arewa,wanda aka sace a harin jirgin kasan da 'yan ta'adda suka kai a watan Maris, ya canza kamanni bayan an sako shi..
Yan ta'adda
Samu kari