Yan ta'adda
Bayan faramin da aka kai wa ayarin motocin shugaban kasa da kashe kwamandan yan sanda, jirgin NAF ya bi yan bindiga har jeji ya musu luguden wuta a Safana.
Maharan jirgin kasan Kaduna ne suka farmaki magarkamar Kuje saboda gwamnatin tarayya ta ki amsa tayinsu na sakin mambobinsu a madadin fasinjojin da suka sace.
Wasu 'yan ta'adda sun kai farmaki gami da kubutar da 'yan gidan yarin Kuje 600 a daren Talata, tare da neman inda DCP Abba Kyari yake amma basu samu nasara ba.
Bayan mummunan farmakin da 'yan ta'addan suka kai gidan gyaran halin Kuje dake Abuja, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ziyarci gidan kurkukun.
Jihar Katsina - Gamayyar kungiyoyin kare hakkin dan Adam a katsina sun yi kira ga gwamnatin tarayya ta musu bayyani akan makudan kudaden da aka kashewa a harka.
Kusan 'yan gidan yari 100 ne da suka arce daga matsakaiciyar gidan gyaran hali ta Kuje dake babban birnin tarayya a Abuja aka sake kamawa aka mayar dasu gidan.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai da harin ta’addanci da 'yan Boko Haram suka kai kan gidan gyara hali na Kuje.
Bashir Magashi, ministan tsaro, ya ce dukkan wadanda ake zargin 'yan Boko Haram ne a gidan yarin Kuje da ke babban birnin tarayya (FCT) sun tsere a jiya Talata.
An kara tsaurara matakan tsaro a garuruwan da ke yankin Kuje da kewaye a babbar birnin tarayya, Abuja bayan farmakin da yan Boko Haram suka kai kurkukun Kuje.
Yan ta'adda
Samu kari