Yan ta'adda
Abdulrahman Dambazau ya gabatar da jawabi wajen wani taro. Tsohon hafsun sojojin ya ce siyasar addini, bangaranci da kabilanci yake jawo rashin zaman lafiya
Yan ta'adda sun kai hari wasu kauyuka a kalla bakwai da ke karamar hukumar Shiroro na jihar Neja inda suka halaka mutane uku, sun kuma yi awon gaba da wasu.
Dakarun sojin Najeriya sun yi ruwa wuta kan 'yan ta'adda da suka kai musu harin kwantan bauna a Borno. Sun halaka da yawa cikinsu, wasu suka arce da raunika.
Wata kotun da ke zama a jihar Kaduna ta bukaci hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, da ta hanzarta mika Tukur Mamu gaban kotu idan an kama shi da waani laifi.
An yi taron kamfen a wata jihar APC, jam'iyyar PDP ta fuskanci kalubale yayin da wasu mabiyanta suka samu raunuka wani kuma ya mutu. An bayyana yadda ya kaya.
hukumar NSCDC a jihar kaduna ta bayyana bukatar dangi su fito domin maye gurbin jami'anta 7 da aka kashe a wata arangama da tsagerun 'yan bindiga a jiha Kaduna.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa rikicin kan Ma'adanai da Allah ya ba arewa ne ya kawo ta'addanci kala-kala a inda abun ya taba.
Tsananin luguden wutan da mayakan sojin saman Najeriya suka yi ta jirgin yaki a maboyar Boko Haram tayi ajalin Kwamandoji biyu da wasu Mayaka 40 na kungiyar.
A jiya Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, ya yaba wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kan kokarin da ya ce Shugaban na yi ba kakkautawa wajen yaki da boko Haram.
Yan ta'adda
Samu kari