Yan ta'adda
Yanzu muke samun labarin yadda sojojin Najeriya suka yi nasarar lallasa 'yan bindiga a yankin jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya. An bayyana yadda ya faru.
Rahotanni sun tabbatar da ƙubutar wasu ƴan mata guda biyu na makarantar sakandiren Chibok, da ke a jihar Borno, daga hannun mayaƙan ƙungiyar Boko Haram....
Dakarun rundunar sojojin Najeriya tare da hadin gwiwar yan sa kai na CJTF sun kashe mayakan Boko Haram 35 a wani aikin kakkaba da ke gudana a dajin Sambisa.
A ranar Alhamis, 13 ga watan Afrilu ne wasu mayakan kungiyar ta'addanci na Boko Haram ne sun kai sabon hari a jihar Yobe, inda suka kashe akalla mutum tara.
'Yan bindiga sun kai sumame cikin wani ƙauye a birnin tarayya Abuja, sun su nasarar tafiya da basaraken garin da kuma wasu mutane da dama. Sun raunata mutum 1.
'Yan bindiga sun yi amai sun lashe, sun zaftare kuɗin fansar da suka nema domin sako mutum 85 da suka sace a jihar Zamfara. Sun ce duk mutum 1 a basu N20,000.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda wasu 'yan daba suka hallaka wani jami'in dan sanda a jihar Legas tare da jikkata wasu abokan aikinsa a wani sabon hari.
Bayanan da muka samu daga wani kauye a jihar Benuwai ya nuna cwa yan bindiga da ake zaton fulani makiyaya ne sun sheka rayukan akalla mutane 46 ranar Laraba.
Gwamnatin Najeriya ta ba da bayanin wadanda ke daukar nauyin ta'addanci da tallafawa kungiyoyin ta'addanci a kasar. Ta ce, akwai hannun kasashen turai a IPOB.
Yan ta'adda
Samu kari