Yan ta'adda
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda bayan sun yi musu kwanton bauna a jihar Kaduna. Sojojin sun kuma kwato makamai masu yawa.
Miyagun 'yan bindigan da suka yi garkuwa da wata alkaliya tare da 'ya'yanta a jihar Kaduna sun bukaci a ba su makudan kudade a matsayin kudin fansa.
Gwamnatin jihar Kaduna ta musanta rahotannin da aka yada kan kai harin kunar bakin wake a titin hanyar Kaduna zuwa Abuja. Ta ce babu gaskiya a rahotannin.
Rundunar yan sanda a jihar Rivers ta kama shugaban yan banga mai suna Felix Nwaobakata dauke da kokon kai da kasusuwan mutane bayan ya yi kisan kai.
A safiyar yau ne 'yan ta'adda su ka kai hari garin Ayati a karamar hukumar Ukum inda su ka kashe mutane 11 ba haira ba dalili, wannan ja jawo mutane yin zanga-zanga.
Hon. Ahmad Jaha, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Damboa/Gwoza/Chibok, ya ce sakacin jami'an tsaro da jama'a ne yasa aka samu tashi bam a jihar Borno a kwanan nan.
ahotanni sun ce 'yan ta'adda sun kai hari kauyen Rugar Sojidi da Fulani ke zaune a kusa da Issan Makaranta da ke karamar hukumar Kagarko a Kaduna.
Majalisar wakilai ta yi zargin cewa 'yan ta'addan da suka kai harin bam a jihar Borno ba daga jihar suke ba. Majalisar ta ce an dauko hayar su ne daga waje.
Rundunar sojin Najeriya ta kwato makamai a hannun yan ta'adda a jihohin Imo da Kwara. Rundunar ta yi nasarar cafke wasu manyan yan bindiga a jihohin yayin farmakin.
Yan ta'adda
Samu kari