Olusegun Obasanjo
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, tsaffin gwamnoni hudu, mambobin kwamitin gudanarwa sun shiga ganawar sirri da Obasanjo.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce mayar da hankali da kuma aiki a siyasance shi ne zai iya mayar da yawan jama'ar kasar nan zuwa yawa masu amfani.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce dukkan man fetur da ke yankin Niger Delta na Najeriya ne kuma yankin bai isa ya nuna wani iko kan fetur din ba.
Matasan Arewa sun fusata da yadda tsohon shugaban kasar Najeriya, Obasanjo ke ci gaba da sukar gwamnatin shugaba Buhari a wannan lokacin rashin tsaro da ake cik
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo a ranar Alhamis ya koka akan yadda yaran da suka daina zuwa makaranta za su koma ‘yan kungiyar Boko Haram.
Tsohon shugaban kasan Afirka ta kudu,Thabo Mbeki ya bayyana yadda shi da tsohon shugaban kasan Najeriya,Abdulsalami Abubakar suka hada kai wurin hana shi mulki.
Matar tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta shawarci mata kan yin biyayya ga mazajensu, ta ce kada mace ta tsammaci ban hakuri daga miji idan yayi laifi.
Atiku Abubakar ya tuna yadda ya guji matsin lamba daga gwamnonin PDP na neman tsayawa takarar shugaban kasa, don dakile takarar Olusegun Obasanjo karo na biyu.
Wani sabon rahoto ya bayar da rabe-raben yawan basussukan da shugabanin kasar Najeriya hudu suka samu tun bayan dawowar mulkin dimokuradiyya a kasar a 1999.
Olusegun Obasanjo
Samu kari