London
Sarauniya Elizabeth II ta rasu a jiya Alhamis 8 ga watan Satumban 2022. Ta shekara 96 kafin Allah ya karbi ranta a gidanta dake Scotland a fadar Burtaniya.
Duk da cewa Rasha na mutunta ta saboda hikimarta shugaba Putin ba zai halarci bikin ba, kamar yadda Peskov ya bayyanawa manema labarai, jaridar Punch ta ruwaito
Kamfanin Twitter ya goge wani rubutun farfesa Uju Anya, malama a jami’ar Carnegie Mellon ta Amurka, kan martaninta ga rashin lafiyar Sarauniyar Ingila Elizabeth
A yammacin yau Alhamis ne masarautar Ingila ta sanar da rasuwar sarauniya mai dogon zamani, Elizabeth II bayan shafe shekaru sama da 70 a kan karagar mulki.
Yanzu muke samun labarin rasuwar sarauniyar Ingila Elizabeth II bayan 'yar gajiriyar rashin lafiya da aka sanar ta yi a yau Alhamis 8 ga watan Satumban bana.
Gwamna Nyesom Wike na Ribas ya tabbatar ya bayyana yadda tawagarsa ta tattauna da dan takarar shugaban kasan APC Asiwaju Ahmed Bola Tinubu a yunkurin tabbatar
Bayan shafe dogon lokaci ana musayar yawu taron da aka jima ana dakon ganinsa ya faru a birnin Landan na ƙasar Burtaniya tsakanin Atiku da Gwamna Nyesom Wike.
A yau ne wasu hotuna suka karade kafafen sada zumunta, inda aka ga tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo tare da wasi jiga-jiga siyasar Najeriya a Landan.
A cigaba da zaman Shari'ar tsohon shugaban majalisar dattawa Sanata Ike Ekweremadu, Kotu ta dage zaman zuwa 31 ga watan Oktoba, ya koma wurin da ake tsare shi.
London
Samu kari