London
Arise News ta ruwaito cewa tsohon Gwamnan jihar Legas, Asiwaju Bola Tinubu, ya shilla kasar waje hutawa bayan ziyarce-ziyarcen da ya kai jaje da neman a zabesa.
Wani bature ya kulla kudurin tafiyar kusan shekara, inda zai je kasar Saudiyya daga birnin Landan da kafa. Yanzu haka dai ya fara tattaki, ya shiga kasashe.
Wani bidiyo da muka samo a kafar Instagram ya bayyana yadda wani matashi ya bar sana'a ya koma aikin kallon jiragen kasa a wani yankin kasar Burtaniya ta Turai.
Ko kunsan za ku iya yin nishadi sannan ku samu kudi? Ga wani kamfani nan na neman wadanda za su kwanta a kan gado na awanni sannan su biya makudan miliyoyi akai
Osinbajo ya kasance a filin motsa jiki yayin karbar bakuncin gasar Baton ta sarauniyar Ingila Elizabeth. Hotuna sun bayyana lokacin da ya ke gudu a filin wasa.
CPL Solutions Ltd, wani kamfanin kasar Ireland an ci su tarar €30,000 wanda ya yi daidai da N17 miliyan ga wani dan Najeriya mai suna King Oluebube kan batanci.
Asiwaju Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ya ce ya warware sarai daga jinyar da yayi sakamakon aikin da aka yi masa a guiwa a London.
Jagoran jam'iyya mai mulkin Najeriya, APC, Bola Ahmed Tinubu, ya dawo gida Najeriya bayan kwashe dogon lokaci yana jinya a birnin Landan na ƙasar Birtaniya.
Kasar ingila ta bayyana cewa, tuni za ta aika sojojin ta na ruwa zuwa yankuna daban-daban na Afrika domin magance tsalolin tsaro da suka shafi teku da ruwa.
London
Samu kari