Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Allah ya yi wa shugaban masallacin Annoor da ke babban birnin tarayya Abuja rasuwa. Dr. Kabiru Kabo ya rasu ne a birnin Landan bayan ya dauki lokaci yana jinya.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta gudanar da babban taronta na kasa. Jam'iyyar NNPP ta zabi Ahmed Ajuji a matsayin wanda zai ci gaba da jan ragamarta.
Tun bayan nasarar zama dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya rika samun goyon baya da malaman addini a sassa daban na Najeriya. Ts
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya dira jihar Gombe domin halartar daurin auren dan gwamna, inda ya roki Gombawa su kada masa kuria
Rabiu Kwankwaso ya ci karo da dinbin mabiya yayin bude sabon sakatariyan NNPP a Warri. Hadimin tsohon Sanatan na Kano ta tsakiya yake cewa sun ci taro a yau.
Wani tsohon hadimin gwamnan Kaduna, Hon. Wilson Yangye, ya jagoranci dubbannin mambobin jam'iyyar APC mai mulki sun sauya sheka PDP a kudancin jihar yau Asabar
Atiku yana zakulo ‘Yan kasar waje da ‘Yan wajen PDP da zai ba kujeru a ofis, Kakakin kwamitin PDP a zaben shugaban kasa, Charles Aniagwu, ya bayyana wannan.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta fatattaki dandazon jama'ar da suka taru a Abakaliki a dandazon mutum miliyan magoya bayan dan takarar shugaban kasan Obi.
Kasa da watanni biyar kafin babban zaben shekarar 2023, shugabannin jam'iyyar African Democratic Congress, ADC, sun kori dan takarar shugaban kasarta, Dumebi Ka
Yayin da yake ci gaba da rikici da dan takarar shugaban kasan PDP, gwamna Wike na ci gaba da kada hantar Atiku ta hanyar tarbar 'yan jam'iyyar adawa a jiharsa.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya ba 'yan Najeriya shawari kyauta, ya su kiyayi kansu su yi watsi da 'yan takarar zaben badi.
Siyasa
Samu kari