Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Joash Ojo Amupitan, ya yi magana kan batun satar akwatin zabe da magudi gabanin 2027.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Rahotanni sun karyata labarin da ke cewa masarautar Zazzau, karkashin Mai Martaba Ahmad Nuhu Bamalli ta kwace rawanin Magajin Rafin Zazzau, Ango Abdullahi.
A shekarar 2030, Musulmai za su yi azumi na kusan kwanaki 36 gaba ɗaya: cikakken Ramadan na kwanaki 30 na shekarar 1451 AH da kuma kwanaki 6 na shekarar 1452 AH.
Sanata Akpoti-Uduaghan ta ce ana shirin cafke ta da zarar ta duro Najeriya bayan taron IPU, inda ta zargi Akpabio da cin zarafi. Hukumomi na bincike kan zuwanta IPU.
Rahotanni sun bayyana cewa hukumar EFCC reshen jihar Kano ta cafke shahararriyar jarumar TikTok ta Arewa, watau Murja Ibrahim Kunya kan wulakanta Naira.
Wata matashiya ta sha yabo daga tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar kan sukar gwamnatin Tinubu.
Gidauniyar Sheikh Ɗahiru Bauchi ta nemi Nasir El-Rufai ya nemi afuwa bisa zargin rashin adalci da kuma tsangwamar ɗaliban Shehi wanda ya jefa su a matsala.
Masana sun bayyana cewa, akwai yiwuwar man fetur ya koma N500 idan aka bi wasu hanyoyi masu sauki a kasar. Sun bayyana hakan ne tare da hango mafita ga kasa.
Rahoto ya bayyana cewa, kasar Saudiyya bata kai Najeriya ba wajen kashe kudi idan ana hako mai. An bayyana adadin kudaden da Najeriya ke kashewa da na Saudiya.
Gwamnatin jihar Kano ta karbi bakuncin manyan malamai domin buda baki a ranar Asabar 15 ga watan Maris, 2025 inda Abba Kabir ya sha alwashin gyara masallatan Juma'a.
Labarai
Samu kari