Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya yi karin haske kan batun daina amfani da tsohuwar takardar kudi ta N100. CBN ya ce da tsohuwa da sabuwa dukkansu halastattu ne.
hukumar shirya jarabawa ta neco tace yanayin satar amsa da ake yi ne yasa zata fara kai jami'an tsaro cibiyoyin jarabawa a fadin kasar domin mganace matsalar.
Gwamnatin tarayya ta umarci hukumar gyaraɓ hali ta ƙasa ta canzawa jami'ai mata da waɗanda ba zasu iya fasa kwanyar ɗan ta'adda ba daga gidajen yarin maza.
Fusatattun mayakan Boko Haram sun je har sansanin ISWAP inda suka yi wa matansu 33 kisan gilla a Borno. Harin daukar fansa ne wanda Boko Haram ta kai musu.
An bankado gawarwakin jarrai a firij din wata mata a kasar Faransa. An fara bincike, ya zuw ayanzu ba a gano musabbabin mutuwar jariram guda biyu ba tukuna.
ma'aikatar jinkai da walwalar jama'a ta sanar da karin kudi da aka samu a wajen kasafin kudinta da cewa na kudin makamai nai a hukumar tsaron sojojin kasar
hukumar samar da filayen noma a niggeria tace samar da filayen noma sama da eka 500 a fadin jihohin adamawa, barno, jigawa da gombe da maye gurbin asarar da aka
Wani dan Najeriya ya ci naira miliyan biyu a cacar da ya buga da naira dubu biyar. Hakan na zuwa ne kwana daya bayan ya ci naira miliyan daya duk a kan caca.
Dakarun ‘Yan Sanda sun bankado wadanda suka kona ofishin Hukumar INEC a Imo. 'Yan IPOB da Eastern Security Network (ESN) sun ce ba suka yi wannan aika-aika ba.
Dan shekaru 16, Isaiah Salanje, ya gwangwaje kansa da wata sabuwar mota. Yayan yaron ya yada labarin a yanar gizo tare da muhimmin sako ga yan soshiyal midiya.
Labarai
Samu kari