Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi barazanar kai Primate Ayodele kotu.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Wani basaraken gargajiya a yankin birnin tarayya Abuja, HRH, Alhaji Hassan Shamdozhi, ya bayyana yadda ake cikin bayan sace matarsa ɗa yayansa kusan wata 1.
Gaskiyar zance ya fito fili dangane da kisan ɗan gwamnan jihar Rivers, Nyesom Eike a ƙasar Amurka. Majiya mai tushe ta fito ta ƙaryata labarin da aka yaɗa.
Tirkashi: Yan Sandan Borno Sun Samu Nasarar Cafke Ɓarayi Guda Hamshin da Sukai Sace-Sacen Kaya a Gobarar Data Afkawa Babbar Kasuwar Nan ta Maiduguri Monday
aci: Yan Watanni Bayan Rabuwar Su Da Tsihuwar Matar sa Funke Akindele, JJC Skillz Yayi Aure A Ɓoye, Inda Yaki bari a Dauki Hoton sa ranar Daurin Auren sa da
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, nan ba da jimawa Tinubu zai koma rayuwa a daya daga cikin gidajen gwamnatin tarayya da ke cikin Abuja jinji jam'iyyar APC.
Gwamnan jihar Ondo ya bayyana cewa, zababben shugaban kasan Najeriya ya kafa wani kwamitin da zai gana da 'yan takarar da suka sha kasa a zaben da ya gabata.
Yanzu-Yanzu: Tsohon Gwamnan Ekiti Fayose, Ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Wacce Tayi rashin Nasara a Hannun Jamiyyar APC Mai Mukin Najeriya. Hakan Na Zuwa Jiyaa
Ma'iakatan harkokin kasashen waje na Amurka ta bakin kakakinta Ned Price ta taya Bola Tinubu na jam'iyyar APC murnar cin zaben, ta kuma yi kira a zauna lafiya.
Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa ta gurfanar da ɗan takarar Majalisar Dattawa na Kano ta Tsakiya na APC, Alhaji A.A Zaura a kotu.
Labarai
Samu kari