Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Oman idan ta kawo cikas ga yarjejeniyar Amurka da Iran kan mashigar Hormuz, tare da kira ga Tehran ta mika wuya.
Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.
Kotun shari'ar Musulunci da ke jihar Kano ta tasa keyar wani matashi lauyan bogi zuwa gidan gyaran hali da daurin watanni 15 ba tare da biyan kudin tara ba.
Wani mai sana'ar dabbobi, Alhaji Isiaka Mohammed, ya bayyana yadda jami'an tsaron da ke a shingayen binciken kan hanya ke karbar makudan kudade a hannunsu a.
Bikin hawan sallah, wanda kuma ake kira da hawan sallah ko hawan daba, wani gangami ne na mahaya dawakai da sarakunan gargajiya kan gudanar a masarautunsu a.
Tun kafin watan Yuni ya cika, Gwamnatin Jihar Kano ta biya albashin ma’aikatan gwamnati. Wannan ne albashin farko da aka biya a jihar ta Kano a karkashin NNPP.
A gobe Laraba, za ayi babbar sallah a Najeriya da fadin Duniyar Musulmai. Mun kawo maku wasu bayanai da ya kamata kowane mai yin layyah ya sani a Musulunci.
Wani waliyyin amarya ya zabga abun kunya a gaban mutane da surikansa bayan ya sace kuɗin sadakin amarya ana dab da ɗaura a cikin wani masallaci a jihar Kano.
Za a rika tatsar masu motoci, babur da tireloli a kan takardar da ke nuna mallakar abin hawa. Gwamnatin tarayya za ta fara bada takardar shaidar POC daga Yuli.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya caccaki gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf kan rushe gine-gine da yake yi a jihar, ya ce ya kamata a yi uzuri.
An yi rashin babban kwamandan hukumar tsaro ta Amotekun a jihar Ogun, CP David Akinremi. Babban kwamandan ya mutu ne bayan ya kwashe dogon lokaci yana jinya.
Labarai
Samu kari