Kakakin Majalisar dokokin jihar Edo, Blessing Agbebaku, ya yi murabus bayan ‘yan majalisa sun shirya tsige shi, kamar yadda mai taimaka masa ta tabbatar.

Wata kyakkyawar budurwa mai suna Zubaida ta maimaita kayan da mahaifiyarta ta sanya shekaru 29 da suka gabata a ranar aurenta. Hotunan ya burge jama’a da dama.
Shugaba Bola Tinubu, ya sanya hannu kan tsarin bai wa daliban Najeriya lamunin kudin karatu, wanda zai bai wa 'ya 'yan talakawa damar yin karatu mai zurfi.
Wata kotu da ke zamanta a Dei-Dei a birnin Abuja ta tsare wani matashi mai suna Darlington Chibundu bisa zargin satar jita da makirfo guda biyu a cikin majami'a
Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano a ranar Laraba, ta bayyana cewa binciken kimiyya ya tabbatar da cewar bidiyoyin dalar Abdullahi Ganduje ba na bogi bane.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wani matashi ya fusata bayan wata budurwa da bai sani ba ta make shi a ka. Bidiyon ya karade wurare.
Wani bidiyo da ke nuna wani matashi yana yi wa matarsa yayyafin kudi yan N20 yayin da take rike da kafafuwansa ya ja hankalin mutane da dama. Sun yaba masa.
Farfesan kimiyyar siyasa, Babafemi Badejo ya soki salon yaki da cin hanci na tsohon shugaba Buhari, amma ya ce zai iya yiyuwa Bola Tinubu ya fi shi lalacewa.
Wani dan Najeriya mazaunin kasar Amurka, ya koka kan yadda ya shafe shekaru shida yana aikowa 'yan uwansa kudade da zummar su gina masa gida, sai dai kash.
Wasu tsagerun yan fashi dauke da bindigogi sun kai farmaki fadar mai martaba Sarkin Minna, Alhaji Umar Farouk Bahago, da yammacin ranar Talata, 5 ga watan Yuli.
Labarai
Samu kari