Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Jagoran wadanda ake zargi, Kanal Mohammed Ma’aji ya bayyana yadda aka fara shirin kifar da gwamnatin Tinubu tun 2023 da dalilan da suka sa aka farfado da shi a 2024.
Miyagun ƴan bindiga sun kai wani sabon hari a jihar Kaduna inda suka yi awon gaba da mutane masu yawa. Ƴan bindigan sun halaka mutum ɗaya tare da sace wasu mutum 19.
Wata mahaifiya ta yi ta maza inda ta cafke wani ɗan ta'adda da ya save ɗiyarta sannan ya halaka ta bayan an ba shi kuɗin fansa masu yawa a Zariya.
Legit.ng Hausa ta tattaro muku lokuta goma sha daya (11) da gwamnatotci daban daban suka sauya fasali ko sunan kudin da akayi amfani da su a tarayya Najeriya.
Kungiyar SERAP ta maka gwamnonin Najeriya 36 ƙara a gaban kotu inda ta nemi a tilasta su bayar da bayanai kan yadda suka kashe kuɗaɗen tallafin da suka amsa daga FG.
Shugaba Tinubu ya ce daga watan Oktoba zai fara rabawa talakawa kudade don rage musu radadin da suke fama dashi an wahalar cire tallafin man fetur yanzu.
An umarci jami'ar Chicago da ta nunawa Atiku takardun shaidar digirin Tinubu a shari'ar da aka gudanar a kotun Illinois da ke Amurka. An fadi dalilai.
Shugaban kasa Tinubu ya ce 'yan Najeriya su kwana da shirin shan kebura nan ba da jimawa ba domin 'yan kasa za su sha wahala a aikin da yake na gyara.
Gwamnan jihar Zamfara ya sha caccaka daga jigon APC kan yadda ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin tattaunawa da 'yan bindiga a kwanakin nan masu zuwa.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya bgayyana karin albashi ga ma'aikatan gwamnati don rage musu radadin da suke ciki na cire tallafin man fetur a kasar.
Labarai
Samu kari