Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Dan wasan kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya furta kalmar Bismillahi yayin da suke taka leda da Crotia. Ronaldo ya furta kalmar ne yayin buga fenareti.
Rahotanni sun nuna cewa barci ya dauke wasu 'yan bindiga masu garkuwa da mutane bayan sace wasu jama'a, inda jama'ar suka tsere suka gudu daga dajin.
Kamfanin rarraba wutar lantarki a kudu maso gabas (EEDC) ya ba gidajen gwamnati da manyan ma'aikatu wa'adin katse musu lantarki. EEDC ya ce sun ci bashi sosai.
Hukumomin lafiya sun fara korafi kan yawan samun haihuwar jarirai a sansanin gudun hijira a jihar Benue inda aka haifi 200 a cikin wata daya kacal.
Duk da shari’ar masarautu da ake yi kotu, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya samu tarba daga Kanawa bayan sallar Juma’a a fadarsa da ke Nasarawa.
Gwamnonin jihohin Najeriya sun sanar da cewa tayin N60,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashi ya yi yawa kuma ba za su iya biyan ma'aikata ba.
Tsohon mataimakin sakataren yaɗa labaran jam'iyyar APC na ƙasa, Timi Frank ya shawarci kungiyar ƙwadago ta NLC kada ka karɓi tayin da bai kai ₦250,000 ba.
Gwamnatin tarayya ta ce ta kammala daukan mataki domin magance matsalolin da Najeriya ke fuskanta. Sakataren Gwamnatin, George Akume ne ya fadi haka.
Yan bindiga sun kai hari jihohin Zamfara da Katsina inda suka kashe mutane kimanin 50. Kwamishinan yan sandan jihar Zamfara ya tabbatar da faruwar lamarin.
Yayin da gwamnatin tarayya ta ja daga da gwamnatocin jihohi kan bawa ƙananan hukumomi 'yancin gashin kai, kungiyar ma'aikatan ƙananan hukumomi ta yi zanga zanga.
Wata kotu da ke zamanta a Abuja ta ci tarar kamfanin Multichoice na DSTV da GOtv N150m bayan kara kudi ga kwastomomi ba bisa ka'ida ba a Najeriya.
Labarai
Samu kari