Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Kamfanin hada hadar kudi ta yanar gizo, Opay, ya bayyana cewa rahoton da ake yadawa a midiya cewa zai daina aiki a watan Satumba, 2026 ba gaskiya ba ne.
Dan wasan barkwanci AY Makun ya ce ya daina zuwa coci saboda rade-radin da ake yi kansa, yana mai tambayar ko coci ta daina zama mafakar masu neman gafara.
Za a ji yadda wahalar Najeriya ta sa wani ya koma dauko kayan itace da gangariyar motar miliyoyi. Malam Bahaushe yana cewa kuturu da kudinsa, sai na kasan kwano
Wata ‘yar Najeriya mai suna Lydiv Ogbansiegbe ta bayyana cewa akwai wata natsuwa ta musamman da ke samun mutum idan ya hadu da wanda ya ke so. Lydiv ta wallafa
Wani dan Najeriya ya yaba wa wani direban Keke Napep inda ya bukaci mutane da su kasance masu shiga kekensa duk inda su ka gan shi. Mutumin, wanda injiniya ne y
Wasu kungiyoyon daba biyu da ba su ga maciji da juna sun kaure da faɗa kan wata budƴrwa a jihar Kwara, mutum uku sun rasa rayukansu yayin da wasu suka jikkata.
Shehu Sani ya ce dole ne ‘Yan majalisar tarayya su tashi tsaye, su cire tsoro su yi magana a kan matashin da aka dauke tun 2019, watau Abubakar Idris Dadiyata.
Masu garkuwa da mutane sun rike tsofaffi da masu ciki a watan azumi saboda kudi. Akwai mai tsohon cikin da haihuwa yau ko gobe a cikin wadanda aka dauke a Abuja
Wani matashi ɗan kimanin shekara 18 a duniya ya rasa rayuwarsa sanadin wutar lantrki yayin da yake Chajin wayarsa kirar kamfanin iPhone a jihar Delta ran Talata
Mujallar Forbes ta sake jerin masu kudin nahiyar Afrika na shekarar 2022, dan Najeriya ne ke kan gaba. A bisa lissafin mujallar da ta shahara a duniya, arzikin
A ranar Larabar nan ne musibar da ba a taba gani ba ta aukawa mutanen kauyen Gidan Magana, ruwa ya ci kusan mutane kusan 30 a rana daya, har da wata amarya.
Mutane
Samu kari