Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano. An yi kokarin ceto mutanen da ke cikinsa.
Wani jirgin sama dauke da fasinjoji ya gamu da hatsari a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano. An yi kokarin ceto mutanen da ke cikinsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa dattijon Arewa tilo da ya saura cikin masu fafutukar neman yancin kan Najeriya, Tanko Yakasai bayan cika shekara 100.
Wata amarya ta kawo cikas ana saura sati ɗaya a ɗaura mata aure da angonta saboda baya da kuɗin da zai ɗauki nauyin shagulgulan da za a yi a bikin aurensu.
Wata ma'aikaciyar otal ta yi abin a yaba bayan ta dawo da $70,000 da ta tsinta a otal ɗin da take aiki. Budurwar mai suna Ngozi ta mayar da kuɗin gaba ɗaya.
Ya kamata a karrama Kekwaaru Ngozi Mary saboda tsabagen gaskiya da rashin ha’incinta, wannan buduwara ta na aiki ne a otel, ta tsinci kusan N55m, tayi cigiya.
A Kano, a auren zaurawan da gwamnatin Abba Kabir Yusuf za tayi, mata su na harin auren Sanata Kawu Sumaila, Yusuf Ogan Boye, da wani ‘Dan Majalisar tarayya.
Bidiyo ya bayyana na wata mai kitso na aske gashin kan wata budurwa saboda tanƙi biyan kuɗin kitson da aka yi mata. Bidiyon ya janyo cece-kuce a yanar gizo.
Mutane sun fara dawowa daga rakiyar Shugaba Bola Tinubu kan tashin fetur. A Twitter irinsu Sani Waspapping da Kwamred Abiyos Roni su na ta zazzagawa APC masifa.
Wata ɗalibar jami'ar jihar Ebonyi (EBSU) ta garzaya soshiyal midiya inda ta nuna kayayyakin da za ta yi amfani da su wajen satar jarabawa ana saura minti 10.
Wata budurwa ta raba gari da saurayin da ya ɗauki nauyin karatunta inda ta koma ƙauye ta auri wani daban wanda yake sana'ar gyaran wutar lantarki a ƙauyen.
Musulman Inyamurai sun bada labarin yadda ake wulakantasu a Kudu maso gabas. Kiristoci su ne akasarin masu rayuwa a jihohin yankin Kudu maso gabashin Najeriya.
Mutane
Samu kari