Latest
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan zaben Kaduna a 2019 inda ce ya rasa kujerarsa ne saboda ya ki amincewa da bashin dala miliyan 340 na Nasir El-Rufai.
Yawan makaman nukiliya a duniya ya karu yayin da ake fargabar barkewar Yaƙin Duniya na III. Tahoto ya bayyana yadda kasashe ke ƙara adadin makaman nukiliyarsu.
An kama wani matashi da laifin kashe mai kula da dandalin WhatsApp saboda ya cire shi a cikin dandalin ba tare da yi masa wani bayanin da ya gamsu ba.
Gwamnatin Bola Ahmad Tinubu ta bayyana karbe ragamar tafiyar da asibitin kwararru na jihar Gombe da ke garin Kumo domin ci gaba da samar da ayyuka na gari.
Ana zargin jami’an tsaron Sokoto da kwace shanu daga makiyaya tare da sayarwa, lamarin da ke haifar da tashin hankali. Jama’a sun bukaci ayi binciken gaggawa.
Iyalan marigayi Janar Sani Abacha sun gargadi tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Babangida da ya daina bata sunan mahaifinsu musamman a littafinsa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi magana kan gwamnatocin Bola Tinubu da Muhammadu Buhari. Ya ce Tinubu ya fi Buhari kokari.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya kai ziyara domin yin ta'azziya ga gwamnan Filato, Caleb Mutfwang bayan rasuwar Sheikh Sa'id Hassan Jingir.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana matsayarsa kan tazarcen Gwamna Uba Sani a zaben 2027. Ya ce zai goya masa baya ya ci gaba da mulki.
Masu zafi
Samu kari