Latest
Jagora a jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Musa Iliyasu Kwankwas ya shawarci jam'iyyar a kan yadda za a sasanta rikicin da ake fuskanta bayan ficewar Nasir El-Rufa'i.
Jami'an ƴan sanda sun garƙame kofa yare da hana ayarin motocin Gwamna Siminalayi Fubara shiga zauren Majalisar dokokin jihar Ribas, sun faɗi dalilinsu.
'Yan bindiga sun kai hari birnin tarayya Abuja inda suka sace wani sarki, jikokinsa da wasu mutane biyar. 'Yan bindigar sun kai harin ne cikin dare jama'a na barci.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin na Boko Haram ne sun kai harin ta'addanci a jihar Yobe. 'Yan ta'addan sun hallaka wani dan sa-kai tare da kona gidaje.
Kotun kolin Najeriya ta shirya yanke hukunci kan taƙaddamar da aka jima ana yi game da batun mayar da Al-Mustapha Jokolo kan kujerar sarkin Gwandu.
Rahotanni sun bayyana cewa akwai shirin da wasu 'yan siyasa ke yi na jawo tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan ya sake neman kujerar a zaben 2027 mai zuwa.
Alhaji Attahiru Bafarawa ya musanta shiga SDP, yana mai cewa labaran ba su da tushe. Ya shaida cewa yanzu ya mayar da hankali kan gina rayuwarsa a wajen siyasa.
Wata majiya ta tabbatar da cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta fara shirin nada jakadun kasar a kasashen waje domin karfafa alakar diplomasiyya a tsakaninsu.
Gwamnan jihar Jigawa ya kai ziyarar gani da ido kan yadda shirin raba abinci na watan azumin Ramadan ke guduwa. Gwamnan ya nuna damuwa kan abin da ya gani.
Masu zafi
Samu kari