Latest
Magoya bayan APC sun shirya gangami a Yola, babban birnin jihar Adamawa domin nuna goyon baya ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, sun karɓi masu sauya sheƙa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta yi magana kan harin da Isra'ila ta kai kan kasar Iran. Ta bukaci kasashen biyu da su daina kai hare-haren ramuwar gayya ga junansu.
Kasar Saudiyya ta amince da ba alhazan Iran mafaka har zuwa lokacin da za a samu aminci a kasarsu. Saudiyya ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai Iran
Ministan yada labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa martaba da kimar Najeriya na sake dawowa a idon duniya a karkashin shugabancin Bola Tinubu.
Abdulmannan Abubakar Giro Argungu ya rasu a garin Argungu, Jihar Kebbi. Sheikh Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyya ga iyalan marigayin bayan sanar da rasuwarsa.
Hukumar gudanarwa ta Abuja watau FCTA ta shirya kaddamar da fara aikin gina hediwaktar hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta INEC, lauyoyi sun fara martani.
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta sake yin babban rashi bayan rasuwar shugaban karamar hukumar Otto-Awori, Musbau Ashafa ya riga mu gidan gaskiya.
Kungiyar Tompolo za ta sanawa Tinubu kuri'u miliyan 10 a 2027. Kungiyar ta ce za ta bi gida gida da kowane lungu da sako domin wayar da kan jama'a.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari a wani wurin da sojojin ke zama a jihar Benue. 'Yan bindigan sun hallaka wasu jami'an tsaro na jihar Benue.
Masu zafi
Samu kari