Latest
Wani babban malamin addinin kirista a Najeriya mai suna Fasto Gabriel Adegboye ya yi hasashen cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ba zai zarce ba a zaben da za'a yi na shekarar 2019. Kamar yadda majiyar mu ta jaridar Nigerian trib
Duk fadin cikar masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, za a iya cewa babu wasu fitattun jaruman da tauraruwar su ta dade tana haskawa kamar Ali Nuhu dake zama a garin Kano da kuma Adam A Zango dake zama a garin Kaduna.
Yanzu haka dai wasu kalamai da ke nade a faifan sauti masu yawo a tsakanin al'umma da wasu ke wa kallon na ingiza jama'a ne su dauki doka a hannunsu, mun samu cewa gwamnan jihar Kaduna, ya bukaci al'ummar jihar Kaduna da su dauki
Mun samu rahotton cewa kasar Saudiyya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da kasar Vatican inda zata fara coci-coci saboda mabiyya addinin Kirista da ke zaune a kasar ta Saudiyya kamar yadda Breitbart ta wallafa. Rahotton yace b
Hukumar 'yan sanda ta jihar Legas ta cafke wata mata mai shekaru 25, Kelechi Ugwu tare da gurfanar da ita gaban Kuliya bisa laifin raunata mazakutan wani makwabcin ta Emeka Egwu a yankin Ajah na jihar Legas dake kudancin Najeriya.
Tashoshi biyu da aka fi sauraro, kuma aka fi yarda dasu tsakanin harkar radiyo da talabijin a kasar nan sun sanya hannu a kan yarjejeniya da zata kwashi shekaru biyu, domin kyautata harkar yada labaru da armashinsa ga masu sauraro
Wata kotu da ke zamanta a Mapo da ke Ibadan a jihar Oyo ta raba auren wani Akeem Folorunsho da Fatima saboda sata da yayi ikirarin matar na yi masa. Ma'auratan dai sun shafe shekaru biyu suna tare kuma Allah ya albarci auren da 'd
Wani abin bakin ciki ya faru a Jami'ar kimiyya da fasaha da na jihar Kano yayinda wani dalibi ya yi gamo da ajalinsa a rafin da ke garin Wudil. Wani dalibi dan aji uku mai suna Farouk Abubakar ne ya tafi rafi tare da abokansa biyu
Kudaden za'a samar dasu ne domin a saukaka zafin ra'ayin addinin Islama a kasar ta Saudiyya, wannan kua na nufin wasu kasashen musulmin zasu koma kallon kasar ta Saudiyya a matsayin kasar badala ba ta qara imani ba
Masu zafi
Samu kari