Latest
Tun bayan Donald Duke a 2003, ba a taba samun Gwamnan Kuros Riba daga yankin kudancin jihar don haka Ben Ayade ya ce ‘yan yankin zai ba mulki a zabe mai zuwa.
Za a ji babban ƙalubalen da Bola Tinubu zai fuskanta wajen neman tikiti da kuma shiga zaɓe idan ma ya yi nasara a zaɓen fitar da gwani na jam'iyyarsa a 2023.
Za a ji abubuwan da suka jawo Ibrahim Shekarau da mutanensa ke karbe APC a Kano. Shekarau, Barau Jibrin da Sha’aban Sharada su na cikin masu yaki da Gwamna.
Wasu Gwamnoni na kokarin hada-kai da nufin ayi watsi da zaben shugabannin jam’iyyar APC na kasa. Za a nemi a bar kwamitin Mala Buni ya cigaba da zaman riko.
A wani kauye a Danmusa, Katsina ana zargin masu garkuwa da mutane sun dauke wata mai jego da ‘diyar da take reno mai wata daya da haihuwa da kanwarta cikin dare
Tsohon shugaban kasan mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya kwatanta marigayi Ernest Shonekan a matsayin daya daga cikin hazikan gwamnatinsa a baya.
Masu garkuwa da suka sace Mr Ojonimi Ossai, ma'aikacin kamfanin man fetur na Shell sun halaka shi, Daily Trust ta ruwaito. Sun halaka Ossai duk da cewa iyalansa
Wani dan Najeriya ya koka a kan yadda aka fatattake sa daga wurin wani biki a cikin coci saboda gemunsa, Legit.ng ta ruwaito. A cewar mutumin wanda bai bayyana
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta samar da hanya mafi sauki da za ta maye gurbin 'yan a daidaita sahu saboda shiga yajin aikin da suka yi a fadin jihar a farko.
Masu zafi
Samu kari