Latest
An gano wani fostan yakin neman zabe na shahararren mawakin nan na masana'antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Isa Jita, na neman gwamnan Kano a 2023.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, na jam'iyyar APC ya garzaya fadar shugaban ƙasa, ya sanar da Buhari fatansa na maye gurbinsa a babban zaben 2023 dake tafe.
Ernest Shonekan wanda ya jagoranci gwamnatin Najeriya ta rikon kwarya wanda gwamnatin Janar Ibrahim Babangida ta karba mulki ya yi rasuwar 'Allah da Annabi'.
Miss Kaosarah Abisola Oyesiji wanda ta zama gwarzon ‘daliba a sashen akanta a Jami’ar Al-Hikmah, Ilorin, ta bayyana lakanin nasarar da ta samu a karatun na ta.
Jami’an hukumar NSCDC na jihar sun samu nasarar kama wani mai tsaron shago, Tobiloba Olayinka, bisa zarginsa da shirya kulle-kullen garkuwa da mai shagon da yak
Tsohon Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Oyo, Hafeez Tijani Adiaro, ya rasu. Ya kwanta dama a yammacin ran Litinin, 10 ga watan Janairu.
Tsohon dan majalisa da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya goyi bayan mulkin karba-karba don adalci da daidaito.
Jarumar Kannywood, wacce a yanzu ta ja baya ko ace ta fice, ta maida hankali kan kasuwanci, Sadiya Kabala, ta koka ka yadda mutane ke kokarin ganin bayansu.
A rana ta biyu bayan masu Napep,wadanda aka fi sani da 'yan adaidaita sahu sun fada yajin aiki a kano,masu babura ne suka cika tituna yayin da mutane suke titi.
Masu zafi
Samu kari