Latest
Shugaban karamar hukuma a jihar Neja, ya bayyana yadda 'yan bindiga suka hallaka wasu mutane a masallaci, a wani yankin da yake shugabanta a jihar ta Neja.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai harin da ake tsammanin na ɗaukar fansa ne a kauyuka biyu dake jihar Neja, sun kashe mutane da yawa, kone kauye baki ɗaya .
Abuja - Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa majalisar dinkin duniya ta shirya hada kai da ita wajen inganta shirin ciyar da dalibai a makarantun firamaren Najeriy
Farfesa Umara Babagana Zulum, Gwamnan jihar Borno ya ce mayakan ta'addanci ISWAP sn fi na Boko Haram miyagun makamai, don haka dole a dakile su da gaggawa.
Bayan kwanaki da harin da yan bindiga suka kai jihar Zamfara, FG ta tura wakilai domin jajantawa gwamnatin jihar bisa wannan mummunan ta'addanci da ya auku.
Asirin wani mutum ya tonu yayin da aka kama shi da zargin cin hanjin 'yan adam a jihar Zamfara. An bayyana ta yadda aka yi aka kama shi da sauran mutanensa.
Jihar Kano - Masu kekunan mai kafa uku wanda aka fi sani da 'a daidaita sahu' a jihar Kano sun janye daga yajin aikin da suka tsunduma tun ranar Litinin, 10 ga.
Otunba Alao Akala, tsohon gwamnan jihar Oyo ya rasu a ranar Laraba da safe. Mutuwarsa ta zo ne bayan wata daya da basaraken garin su ya rasu, Soun na Ogbomoso.
Jam'iyyar mai.mulki APC, reshen jihar Ebonyi, taxe yan Najeriya za su dara matukar suka zabi Dave Umahi na jihar Ebonyi ya ɗora daga inda shugaba Buhari ya tsay
Masu zafi
Samu kari